Labaran Najeriya5 years ago
Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Ce El-Rufai Ne Kawai Zai Iya Yanke hukuncin El-Zakzaky
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa sakin jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) Ibrahim El-Zakzaky, ya dogara ne kawai ga...