Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya bar garin sa Daura, cikin jihar Katsina bayan kammala ziyarar kadamarwa ta aiki ta kwanaki biyar. Naija News...