Ka tuna Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Amurka a yau Litini, 23 ga Satumba...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 22 ga Satumba, ya tafi New York, kasar Amurka don halartar taro na 74 na Babban Taron Majalisar Dinkin...