Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 26 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shekau Ya Saki Sabuwar Bidiyo Ranar Kirsimeti Abubakar...
Wani Jami’in Sojan Najeriya ya rasa ransa a wata Bam da ‘yann ta’adda suka haka a Chibok. A ranar Alhamis da ta gabata, wata rukunin darukan...
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya aika sakon tausayi da kuma barka ga layin yanar gizon nishadin Twitter, ga Leah Sharibu, ‘yar makarantar Dapchi da...
A yau Talata, 14 ga Watan Mayu, daya daga cikin yaran Makarantar Chibok da ‘yan ta’addan Boko Haram suka kame a baya, Leah Sharibu, ta kai...
Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
A daren jiya, ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a Makalama, wata kauyen garin Gatamwarwa, dake karamar Hukumar Chibok, a Jihar Borno. “Sun fado wa...