A yayin da ake cikin hidimar zaben gwamnoni da majalisar wakilai ta jiha, a yau Asabar 9 ga watan Maris 2019, mun samu tabbaci daga Jihar...
Matan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta bawa mata 150 tallafin kudi na dubu goma N10,000 ga kowanen su. Naija News Hausa ta...