Labaran Najeriya6 years ago
Ku gabatar da ni a matsayin Shugaban kasa, ko a warware zaben 2019 – Atiku
Dan takaran shugaban kasa daga jam’iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, ya bukaci kotun kara da gabatar da shi a matsayin shugaban kasan Najeriya...