Naija News Hausa ta fahimta a yau Litinin da cewa Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar siiri da tare da wasu shugabannin hukumomi a nan Fadar...
A yau Alhamis, 23 ga watan Mayu 2019, Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo na jagorancin zaman tattaunawa na bankwana da Kungiyar NEC, hade da...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da ya bayyana da cewa shugaba Muhammadu Buhari a yau Alhamis, 11 ga watan Afrilu 2019, na zaman kofa kulle...