Hukumar Kula da harkokin Abinci da magunguna ta tarayyar Najeriya (NAFDAC), sun bada umurni ga masu sayar da magungunan aikin feshin gona da lambu da su...
A ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilu da ta gabata, wani dan shekara goma shabiyu (12) a Jihar Kogi ya sha maganin kashe kwari da aka...