Gwamnatin Tarayyar kasar Najeriya ta Gabatar da ranar Laraba, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Hutu don bikin Ranar Ma’aikatan Kasa ta shekarar 2019. Naija...
A yau Alhamis 21 ga watan Fabrairun, Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ranar Jumma’a, 22 ga watan Fabrairun, 2019 a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan kasa...