Uncategorized6 years ago
Sarkin Kano, Sanusi, ya bada Miliyan Biyar (N5m) don karban yancin ga wasu ‘yan gidan Yari
Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya bayar da kudi naira Miliyan Biyar (N5m)...