An kame wata yarinya mai shekaru goma sha ukku (13) da aka gane da bama-bamai a Jihar Borno. Rahoto ya bayar da cewa an kame yarinyar...