Gwamna Babagana Zulum na Borno ya kori shugaban ma’aikatar jihar (HOS), Mista Mohammed Hassan, daga nadin nasa. Naija News ta fahimci cewa Alhaji Usman Shuwa, Sakataren...
‘Yan ta’addar Boko Haram a daren ranar Alhamis da ta gabata, sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, a yayin da yake...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...