Ministan kwadago da daukar Ma’aikata a kasar Najeriya, Mista Chris Ngige, ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na duba albashin ma’aikatan siyasa a kasar hade da ta...
Naija News ta fahimta da cewa Gwamnonin Goma shabiyu (12) ne za a rantsar a karo ta daya a kujerar shugabanci, Sauran Gwamnonin Goma Shabakwai (17)...
Shugaba Muhammadu Buhari a yau Litini, 27 ga watan Mayu na ganawa da Gwamnonin Arewacin Jihohin kasar Najeriya a nan fadar shugaban kasa, birnin Abuja. Ko...
A yau Alhamis, 23 ga watan Mayu 2019, Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo na jagorancin zaman tattaunawa na bankwana da Kungiyar NEC, hade da...