Wasu ‘yan bindiga da ba a san da su ba a yammacin ranar Lahadi da ta gabata sun kashe mutane hudu a kauyen Tsayu a karamar...
An kama wani jami’in Sojan Najeriya mai shekaru 32 da zargin sayar da bindigogi ga ‘yan fashi da mahara da ke kai hare-hare a jihar Kaduna...
‘Yan Fashi sun kashe mutane bakwai da sace mutane shidda (6) a kauyuka 10 da ke a karamar hukumar Kankara, a Jihar Katsina ranar Asabar da...