Ma’aikatan Hukumar Kashe Kamuwar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa wuta ya kame Gidan kwanan ‘yan makarantan Jami’ar Fasaha wadda aka fi sani da...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...