Labaran Najeriya6 years ago
#KanoEmirate: Gwamna Ganduje ya bayar da Miliyan N6m, kowane ga Zainab Aliyu da Ibrahim
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayar da kyautar kudi Naira Miliyan Goma Shabiyu (N12 million), Miliyan Shidda ga Zainab Aliyu, Miliyan Shidda kuma ga Ibrahim...