A jiya Laraba, 13 ga watan Maris 2019, Hukumar JAMB ta gabatar da ranar da za a fara jarabawan shiga makarantan jami’a (JAMB) ta shekarar 2019....
Farfesa Ishaq Oloyede, Shugaban Hadadiyar Jarabawa ta Jakadanci (JAMB) ya bayyana cewa za a fitar da Fam na rajista don Jarabawan (JAMB/UTME) da aka saba yi...