Sanatan da ke Wakilcin Jihar Anambra ta Kudu, Ifeanyi Ubah, yayi murabus da jam’iyyar sa na da, watau Jam’iyyar Matasa (YPP), ya koma ga Jam’iyyar APC....
Dan takarar Jam’iyyar Progressive Party (YPP) Kingsley Moghalu a yau Laraba, 19 ga watan Disamba 2018, ya bayyana cewa, Najeriya ta bukaci jagoranci daga yan tsarar...