Uncategorized6 years ago
Gwanan Jihar Neja, Abubakar Sani-Bello ya sanya hannu ga Kasafin kudi na 2019
Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani-Bello ya sanya hannu ga dokar kasafin kudi ta shekarar 2019, a Fadar Gwamnatin, Minna babban birnin jihar, a ranar Laraba...