Bisa ga zaben Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019 da kuma ta ranar 23 ga watan Maris 2019,...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...