Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH, a ranar Litinin ta kama mutane 21 da ake tuhuma da aikata laifuka da bai dace ba, haka kazalika...