Labaran Najeriya6 years ago
Sheikh El-Zakzaky da Matarsa na bukatan mu tafi dasu kasar mu don karin kulawa – Dakta Kazim Dhalla
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...