Naija News ta karbi rahoton sabuwar harin mahara da bindiga a hanyar Abuja, ranar Litini da ta gabata. Rahoton ya bayar da cewa kimanin mutane 9...
A ranar Asabar da ta gabata, a misalin karfe 11:47 na yamma, rahoto ta bayar da cewa wasu ‘yan hari sun kai farmaki ga kauyen Gudun...