Labaran Najeriya6 years ago
Dan Kungiyan Asiri ne dan Sandan da aka kashe a Jihar Edo – in ji Kwamishana Hakeem
Ga wata sabuwa: Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sanda na Jihar Edo, Hakeem Odumosun ya bayar da cewa dan sandan da ‘yan hari da bindiga suka kashe...