A wannan karamar hirar, Naija News Hausa na gabatar maku da daya daga cikin ‘yan mata da suka yi saurin tashe wajen shirin fina-finai na Hausa...
Shahararren Dan Shirin Fim da Jigo a Kannywood, Adam A. Zango ya fita daga hadaddiyar kungiyar ‘yan shirin wasan fina-finai na Hausa, da aka fi sani...