A yau Lahadi, 10 ga watan Maris 2019, wani dan kunar bakin wake ya hari yankin Shuwa da ke a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...