Kimanin mutane bakwai suka kuri bakoncin mutuwa a wata gobarar wuta da ya auku a sakamakon fashewar Motar Tanki da ke dauke da Gas. Naija News...
Shugaba Muhammadu Buhari, a ziyarar hidimar neman sake zabe da ya je a yankin Markudi, Jihar Benue ya bayyana ga Jama’ar Jihar da cewa idan har...