Uncategorized5 years ago
Ba Zan Sake Neman Matsayi Ba a Zaben Najeriya – Inji Danjuma Goje
Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Muhammad Danjuma Goje, ya sanar da aniyarsa na janyewa daga kara tsayawa takara a nan gaba....