Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai gamsu da tsarin dimokuradiyya ba, musanman yanayin tafiyar hawainiya ta tsarin ba. Wannan itace zancen shugaba Buhari...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...