Ministan ba da agaji, kula da bala’i da ci gaban al’umma, Sadiya Umar Farouq ta bayar da bayani kan dalilin da ya sa har yanzu ba...
Gwamnatin tarayyar Najeriya na tabbatar ga ‘yan aikin N-Power na tsarin farko tun shekarar 2016 da cewa tana tattaunawa da gwamnatocin jihohi da kamfanoni kan yiwuwar...
Rukunin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ke jagorancin hidimar zuba jaruruka ta hanyar fasaha, N-Power ta sanar da ranar da zasu fara bada koyaswa ga wadanda sunayan...