Hukumar ‘Yan Sanda Jihar Adamawa sun kama mutane shida da ake zargi da sayar da mugayan kwayoyi a jihar. Mista Adamu Madaki, Kwamishinan ‘Yan sandan jihar...
Babban Kwamandan hukumar NDLEA na Jihar Gombe, Mista Aliyu Adobe ya gabatar da kame mutane goma (10) da ake zargin su da sayar da miyagun kwayoyi....
Buba Marwa, tsohon shugaban sojoji na Jihar Legas ya jagoranci Kwamitin Shawarar Shugaban kasa kan kawar da miyagun kwayoyi, an yi wannan ganuwa ne a Jihar...