Hukumar Shiga da Fitan kasar Najeriya (NIS) ta gabatar da cewa basu daukar ma’aikata a halin yanzu. Naija News Hausa ta gane da cewa Hukumar ta...
A ranar Talata 15 ga Watan Janairu 2019, A Gidan Majalisar Dokoki da ke Aso Rock, a birnin Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon takardan...