Labaran Najeriya6 years ago
Duk masu kokarin kafa kiyayya tsakani na da Buhari za su sha kunya – inji Amosun
Gwamna Ibikunle Amosun, Gwamnan Jihar Ogun ya ce wasu mutane na shirin kafa kiyayya tsakanin shi da Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Gwamna Amosun ya fadi wannan...