Wani mutumin mai suna Omo Oshodi, ya bayyana a shafin yanar gizon nishadarwa ta twitter, da cewa ya rasa aikin sa don ya nuna murnan sa...