Mai Martaba Sultan Na Sakkwato, kuma Shugaban Majalisar koli kan harkokin Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya gargadi shugabanni kan duk wani yunkurin rashin biyayya...
Manyan Sarakunan Gargajiya na Arewa sun gudanar da wata Babban Taronsu na 6 a jiya a Kaduna don tattaunawa kan abin da suka bayyana a matsayin...