Uncategorized6 years ago
Farmaki ya tashi a Kaduna a yayin da ‘Yan Sandan suka Kashe wani Mazaunin Sabon Kawo da Bindiga
Mazauna Jihar Kaduna sun kai hari a babban hanyar Kaduna-Zaria da Kaduna-Lagos, sun katange manyan hanyoyin da kone-konen tayoyi da wuta don nuna rashin amincewar kisan...