Labaran Najeriya6 years ago
Bai dace Mataimakin Shugaban Kasa ya dauki gurbin shugabanci ba idan shugaba ya Mutu – inji Sheikh Sani Jingir
Idan Shugaban Kasa ya mutu akan mulki, bai kamata mataimakin sa ya ci gaba da mulki ba Wani Malamin Arabi mai suna, Sheikh Sani Yahaya Jingir...