Allah ya gafarta masa Anyi zana’zar Tsohon Shugaban Kasa, Shehu Usman Shagari wanda ya mutu a babban asibitin tarayya da ke a birnin Abuja. Tsohon ya...
Shugaban kasa na farko na Najeriya, Shehu Shagari ya rasu, wanda dan Bello Shagari yayi, ya tabbatar da hakan. Bello shagari ya ce ya mutu a...