Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 14 ga Watan Agusta, 2019 1. El-Zakzaky Ya Isa kasar Indiya Don Binciken Lafiyar Jikin sa...
Mahara da bindiga a daren ranar Talata da ta gabata sun kai hari a wasu kauyukan da a yankin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa...