Rundunar Sojojin Najeriya da ta Kamaru sun yi nasara da kashe ‘yan ta’addan Boko Haram 27 a wata ganawar wuta. Naija News ta samu tabbacin hakan...