Rundunar Sojojin saman Operation Lafiya Dole ta Najeriya sun watsa bam a wajen zaman ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a Jihar Borno. Sojojin sun bayyana...
Jirgin sama ta Sojojin yakin sama na Najeriya (NAF) da ke kai taimako ga rundunar soji na Bataliya 145 a Damasak a Arewacin Jihar Borno ta...