Labaran Najeriya6 years ago
#Ramadan: Kuyi Addu’a don Ci Gaban Kasar Najeriya – Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika da gaisuwa ga ‘yan Najeriya, musanman ga Musulmai, yayin da aka fara azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta samu tabbacin...