Uncategorized6 years ago
‘Yan Hari da Bindiga sun kashe akalla mutane 16 a Ranar Sallar Eid-Al-Fitr a Zamfara
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa mahara da bindiga sun kashe akalla mutane 16 a ranar Salla, a yankin Bakoma ta karamar hukumar Maru...