Shugaba Buhari yayi sabon alkawari ga Matalauta Miliyan 100 a kasar Najeriya A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari, a yayin da yake gabatarwa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin shugabancin kasa da majalisar dokoki ta 8 da suka gama shugabanci ba ta zama da kyau ba, kuma...