Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Kasa (NUEE) ta dakatar da yunkurin yajin aiki da suka fara, ‘yan sa’o’i bayan da fadin kasar ta fuskanci rashin wutan Lantarki...
Mallaman Makarantar Fasaha ta Rufus Giwa (Polytechnic) da ke a Owo, Jihar Ondo, a yau sun kafa kai ga yajin aiki mara ranar karshewa. Naija News...