Uncategorized5 years ago
Wata Yarinya ta Haska wa Kanta Wuta don Saurayinta ya gaza Biyan Sadakin da aka Yanka Masa
Wata yarinya ‘yar shekara goma sha bakwai (17) da haihuwa wacce aka bayyana da suna Aisha mai zama a yankin Albarkawa a cikin garin Gusau ta...