Babban Fasto da Jagoran Ikilisiyar ‘The Latter Rain Assembly’ a jihar Legas, Fasto Tunde Bakare ya baiyana da cewa shi ne zai zama Shugaban kasar Najeriya...
Sanatan da ya wakilci Jihar Kaduna a Majalisar Dattajai na takwas, Sanata Shehu Sani yayi kira da gargadin Arewa da su manta da zancen neman shugabancin...