Kakakin yada yawun Gidan Majalisar dokoki ta Jihar Kaduna, Aminu Abdullahi-Shagali, ya sake lashe kujerar gidan majalisar a karo ta biyu ga zaben Gidan majalisa da...
Shugabancin kasar Najeriya sun yi wa Saraki Ba’a ga faduwar zaben ranar Asabar. Ayayin da aka sanar da sakamakon zaben Gidan Majalisa jiya, Lahadi 24 ga...