Jama'a Ana Bukatar Addu'ar ku: Ali ArtWork (Madagwal) Na cikin Mawuyacin Hali | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Jama’a Ana Bukatar Addu’ar ku: Ali ArtWork (Madagwal) Na cikin Mawuyacin Hali

Published

Shahararen Edita, Mai Kwamedin, dan Wasan Kwaikwayo, Ali Muhammad Idris, da aka fi sani da suna Ali Artwork na cikin mawuyacin hali, yana kwance da rashin Lafiyar Jiki.

A yayin da kake Du’a’i sai ka tuna da Ali ga rokon Allah da bashi saukin Jiki.

Kalli wannan bidiyon da ke a kasa don gane gaskiyar bayani;

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.