Connect with us

Labaran Nishadi

Maza ku yi Hatara! Kalli yadda Mata ke Ruduwar Maza da Kwalliyan Zamani

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Kamar yadda kowa ya sani, ba zaka iya raba mata da adon jikinsu ba, saboda yin hakan ne yafi kara masu jin dadi da kuma haska kyan su.

Ko da shike akwai maza da basu damu da hakan ba, amma kashi 90% cikin maza sun fi ganin mace da kyau inda tayi adon da kwalliya iri iri.

Amma abin damuwa itace, a wannan zamani da muke a ciki, Kwalliya da Ado ga mata ya zan wani abu daban da yadda take a da. Ka ga, inda ka hadu da yarinya a filin biki ko ranar Sallah, zaka ganta ta hadu-ta-hade, amma bari a ce maka kun hade rana ta biyu a kofar gidan su ba tare da kwalliya ko ado ba, inda aka ce maka ai itace ka nuna wa so a ranar jiya, sam zaka ki amincewa da hakan, harma kaga kamar an raina maka da wayo da fadin hakan.

Amma gaskiyar itace, kayan kwalliyan zamani da ake kiro wa mata yanzun nan na canza tsifar su gaba daya.

Kalli wannan hoto da ke a kasa;

Wannan Tsohuwar na da shekaru 75 ne, amma kaga yadda kwalliya ya mayar da ita kamar ‘yar karamar yarinya. Idan baka yi hankali ba, idan ka hade da irin wannan macen a filin nishadi, sai ka gama kashe mata kudin ka kamin ga gane da cewa tsohuwa ce.

Kalli wasu kuma a kasa;